iqna

IQNA

addinin musulunci
IQNA - Ma'aikatar kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta baje kolin ayyukan addinin musulunci na baya-bayan nan a fagen buga littattafai na dijital da na lantarki ta hanyar halartar baje kolin fasahar watsa labarai da sadarwa da bayanan sirri na kasa da kasa (LEAP) a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3490781    Ranar Watsawa : 2024/03/10

Paris (IQNA) Ana ci gaba da mayar da martani a shafukan sada zumunta da kafafen yada labarai na zamani game da matakin da Faransa ta dauka na yaki da hijabin 'yan mata musulmi da kuma sanya sabbin takunkumi da suka hada da hana sanya abaya na Musulunci a jami'o'i da makarantu.
Lambar Labari: 3489853    Ranar Watsawa : 2023/09/21

Tehran (IQNA) Jami'an tsaron kasar Sweden da ke da alhakin yaki da ta'addanci, sun dade suna sa ido a makarantun Islamiyya guda biyu, kuma sun yi gargadin cewa daliban na cikin hadarin samun tsatsauran ra'ayi sakamakon karantar da darussan addinin muslunci, don haka ya kamata a rufe su.
Lambar Labari: 3488412    Ranar Watsawa : 2022/12/28

Tehran (IQNA) Wani faifan bidiyo na "Andrew Tate" dan damben boksin Ba'amurke, yana addu'a tare da abokansa musulmi a shafukan sada zumunta ya samu yabo daga masu amfani da shi.
Lambar Labari: 3488076    Ranar Watsawa : 2022/10/26

Tehran (IQNA) A jiya ne Rasmus Paloudan dan siyasan kasar Denmark mai tsatsauran ra'ayi kuma mai kyamar Musulunci ya yi kokarin kona kur'ani a birnin Uppsala na kasar Sweden, amma wata babbar zanga-zanga ta tilasta masa tserewa.
Lambar Labari: 3487247    Ranar Watsawa : 2022/05/03

Tehran (IQNA) Sayyid Abdulazim Hasani na daga cikin manyan malaman ahlul bait (AS) da suka bayar da gagarumar gudunmawa wajen ilamntar da al'ummar Manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486537    Ranar Watsawa : 2021/11/10

Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) an kori ‘yar majalisar dattijan Amurka mai tsananin kiyayya da addinin musulunci Marjorie Taylor Green daga wasu kwamitocin majalisar.
Lambar Labari: 3485622    Ranar Watsawa : 2021/02/05